taghost.blogg.se

40 rabbana duas with urdu translation pdf
40 rabbana duas with urdu translation pdf












Our Lord, do not impose blame upon us if we have forgotten or erred.Rabbana afrigh 'alayna sabran wa thabbit aqdamana wansurna 'alal-qawmil-kafirin Ubangijin mu, ka bamu qarfin hali, ka qarfafa mana gwiwoyin mu, kuma ka taimake mu bisa kan mutanen da suka kafurta.Ya Ubangijinmu kwararo mana haƙuri kuma Ka ƙarfafa duga-duganmu, kuma Ka taimake mu kan mutane kafirai.Yã Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu kuma Ka tabbatar da sãwayen mu, kuma Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai.Our Lord! Shower us with perseverance, make our steps firm, and give us victory over the disbelieving people.

40 rabbana duas with urdu translation pdf

  • Our Lord, pour upon us patience and plant firmly our feet and give us victory over the disbelieving people.
  • Rabbana atina fid-dunya hasanatan wa fil 'akhirati hasanatan waqina 'adhaban-nar
  • Ubangijinmu, ba mu abu mai kyau a duniya, da abu mai kyau a Lahira, kuma Ka tserar da mu, daga azabar Wuta.
  • Ubangijin mu, yi mana mai kyau a nan duniya da mai kyau a lahira, kuma ka fishemu azaban wuta.
  • Yã Ubangijinmu! Ka bã mu mai kyau a cikin dũniya da mai kyau a cikin Lãhira, kuma Ka tsare mana azãbar Wuta!".
  • 40 rabbana duas with urdu translation pdf

  • “Our Lord! Grant us the good of this world and the Hereafter, and protect us from the torment of the Fire.”.
  • Our Lord, give us in this world good and in the Hereafter good and protect us from the punishment of the Fire.".
  • Rabbana wa-j'alna Muslimayni laka wa min Dhurriyatina 'Ummatan Muslimatan laka wa 'Arina Manasikana wa tub 'alayna 'innaka 'antat-Tawwabu-Raheem
  • Ya Ubangijinmu, Ka sanya mu masu miƙa wuya gare Ka, kuma a cikin zurriyarmu ma ( Ka samar) da wata al'umma mai miƙa wuya gare Ka, kuma Ka nuna mana ayyaukan (* possible misspelling of ayyukan) ibadarmu, kuma Ka karɓi tubanmu, lalle Kai Mai yawan karɓar tuba ne Mai jin ƙai.
  • Ubangijinmu, mu biyu, Ka sa mu zama masu miƙa wuya gareKa, kuma Ka samar da al'umma mai miƙa wuya gareKa, daga cikin zuriyarmu, kuma Ka nuna mana hanyoyin Ibadar mu, kuma Ka karɓi tubanmu, haƙiƙa, Kai Mai karɓar tuba ne, Mai jinƙai ne.
  • Lalle ne Kai, Kai ne Mai karɓar tũba, Mai rahama.
  • Ya Ubangijnmu! Ka sanyã mu, mu biyu, waɗanda suka sallama ( al'amari) gare Ka, kuma daga zuriyar mu (Ka sanya) al'umma mai sallamãwa zuwa gare Ka, Kuma Ka nũna mana wurãren ibãdar hajjin mu, kuma Ka karɓi tuba a kanmu.
  • You are truly the Accepter of Repentance, Most Merciful. Show us our rituals, and turn to us in grace.
  • Our Lord! Make us both ˹ fully˺ submit to You and from our descendants a nation that will submit to you.
  • Indeed, You are the Accepting of repentance, the Merciful. And show us our rites and accept our repentance.
  • Our Lord, and make us Muslims to You and from our descendants a Muslim nation to You.
  • Rabbana 1 taqabbal minna innaka antas Sameeaul Aleem
  • Ya Ubangijinmu Ka karɓa mana lalle Kai Mai ji ne Mai gani.
  • Ubangijinmu, karɓi wannan aiki namu, haƙiƙa, Kai ne Mai ji, Masani.
  • "Yã Ubangijin mu! 1 Ka karɓa 2 daga gare mu 3, lalle ne 4, Kai ne 5 Mai ji 6, Mai sani 7.
  • 40 rabbana duas with urdu translation pdf

    Indeed 4 You are 5 the Hearing 6, the Knowing 7. In the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful. Qur'anic supplications with 'Rabbana' | Rank the translations 1 Forty Rabbana Du'as - Duas with Our Lord.














    40 rabbana duas with urdu translation pdf